Accessibility links

Hotunan abubuwan da ke faruwa a Ukraine da Nepal da Indonesia da kuma Syria

A look at the best news photos from around the world.
Bude karin bayani

Masu shiga makaranta a matakin farko a lokacin wani bikin fara sabon zangon karatu a Kiev na kasar Ukraine.   
1

Masu goyon bayan kungiyar kwadago ta Indonesia suke zanga zangar nuna rashin amincewa da rage guraban aiki da neman karin albashi a birnin Jakarta.
3

Hotunan tauraron dan adam da cibiyra bincike ta UNITAR-UNOSAT ta dauka da suka nuna yadda aka lalata wurin ibadar Bel da ke Palmyra a Syria.  
6

'Yan sanda Nepal a lokacin da suka cafke wani mai fafutuka a daidai lokacin da masu zanga zangar neman a ayyana kasar a matsayin ta Hindu a Kathmandu bayan da masu zanga zangar ke kokarin tsallaka shingen da aka dasa domin hana shiga majalisar dokokin kasar. 
8

XS
SM
MD
LG