Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa
Shugaban Amurka Donald Trump (hagu) da shugaban Faransa Emmanuel Macron (dama)

Trump Da Sauran Shugabannin Duniya Sun Hallara a Taron G7

Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya tarbi takwaran aikinsa Trump da sauran shugabannin da ke halartar taron, inda daga baya suka yi wata liyafa ta kasaita.

Shugaban Amurka Donald Trump (hagu) da shugaban Faransa Emmanuel Macron (dama) Photo: AP

Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya tarbi takwaran aikinsa Trump da sauran shugabannin da ke halartar taron, inda daga baya suka yi wata liyafa ta kasaita.

XS
SM
MD
LG