Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Trump Zai Dakatar Da Zuwan 'Yan Cirani Amurka


Shugaba Donald Trump na Amurka

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce zai dakatar da 'yan cirani zuwa Amurka, saboda barkewar annobar Coronavirus.

Tun a wani sakon twitter wanda ya wallafa, Trump ya kira wannan annobar “hari daga abokin gaba na boye,” sannan ya yi nuni da abin da ya kira, “bukatar kare ayyukan mashahuran ‘yan kasarmu.”

Bai bayar da cikakken bayani ba, illa kawai cewa da ya yi, zai yi amfani da ikonsa na Shugaban kasa ne wajen yin da hakan.

Dakatar da shigowar baki zuwa Amurka, ka iya shafar dubun dubatar masu dauke da takardar VISA, da kuma mutanen da ke neman takardar zama ta dindindin.

Facebook Forum

Nijar, Fulani, Wodaabe

Yadda Funalin Wodaabe Suka Gudanar Da Gasar Nuna Kyau A Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:22 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Sauyin yanayi : Yankin Sahel na Afrika

Yadda Sauyin Yanayi Ke Rura Wutar Rikici A Yankin Sahel
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG