Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TSAKA MAI WUYA: Martanin Jam’iyyun NNPP Da APC Kan Hukuncin Da Kotun Zabe Ta Yanke A Kano, Kashi Na Uku, Oktoba 10, 2024

Aliyu Mustapha Sokoto
Aliyu Mustapha Sokoto

WASHINGTON, D. C. - A cikin shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon mun duba batun kararraki akan zaben gwamnoni da aka yi a Najeriya, Wanda har yanzu akwai wasu kararrakin da ba a kammala ba a kotun sauraran kararrakin Zabe a jihohi daban-daban.

Saurari cikakken shirin da Aliyu Mustapha Sakkwato ya gabatar:

TSAKA MAI WUYA: Martanin Jam’iyyun NNPP Da APC Kan Hukuncin Da Kotun Zabe Ta Yanke A Kano, Kashi Na Uku, Oktoba 10, 2024
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:30 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG