Wakilin Sashen Hausa Sani Shu'aibu Malumfashi ya jagoranci Muhawara Kan Matsalar Tsaro a Katsina. Bakin da aka gayyata a wannan fafarwar su ne shugaban jam'iyar APPC a jihar Katsina Shittu A. Shittu Maslaha, da shugaban jam'iyar PDP a jihar Salisu Yusuf Majigigri.
Saurari cikakken shirin.
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.