WASHINGTON, DC —
A wannan shirin, wakilin Sashen Hausa Hassan Maina Kaina ya tattauna da Nastura Ashir Sharif sanannen kusar kungiyoyin matasan Najeriya da aka kama kwannan nan dangane da gamgamin da ake zarginshi da jagoranta da aka ce sun sabawa ka'ida. , da kuma Lauya Aliyu Abdullahi hadimin shugaban Muhammadu Buhari.
Nastura ya fara da bayyana abinda ya faru bayanda jami'an tsaro suka gayyace shi zuwa Abuja.
Saurari cikakken shirin.
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.