Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Rikicin Fulani a Najeriya, Kashi Na Hudu - Maris 9, 2021


Aliyu Mustapha Sokoto
Aliyu Mustapha Sokoto

Fulani Makiyaya a Najeriya ke cikin tsaka mai wuya, sabili da yadda ake fatattakar su ko gallaza musu a wasu sassan kasar. Sai a daya bangaren ana zargin Fulani da hannu a cikin mafi yawan ta’asar da ake yi na satar mutane domin neman kudin fansa.

Kan haka ne shirin Tsaka Mai Wuya ya shirya muhawara domin duba dukkan bangarorin biyu.

Saurari shirin Tsaka Mai Wuya:

TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Rikicin Fulani a Najeriya - 11'54
please wait

No media source currently available

0:00 0:11:54 0:00


XS
SM
MD
LG