Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Tsaka Mai Wuya: Takaddama Kan Yadda Aka Sanar Da Sakamakon Zaben Jihar Adamawa, Mayu 09, 2023


 Aliyu Mustapha, shugaban Sashen Hausa na Muryar Amurka.
Aliyu Mustapha, shugaban Sashen Hausa na Muryar Amurka.

Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon ya kawo muku ci gaban muhawara ne kan yadda sanar da sakamakon zaben gwamnan jihar Adamawa ya kasance. Kuma zai iya shafar yadda 'yan Najeriya ke kallon hukumar zabe ta INEC.

Ayi sauraro lafiya:

Tsaka Mai Wuya: Takaddama Kan Yadda Aka Sanar Da Sakamakon Zaben Jihar Adamawa - 13'36"
please wait

No media source currently available

0:00 0:13:36 0:00

XS
SM
MD
LG