Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TSAKA MAI WUYA: Tasirin Boko Haram a Arewa Maso Gabashin Najeriya, Kashi Na Biyu-Satumba, 08, 2020


Aliyu Mustapha Sokoto

Cigaban muhawara a kan matsalar tsaro a jihar Borno. Masu muhawara, kwamishinan watsa labarai na jihar Baba Kura Abba Jatau , da kuma Malam Adamu Dan Borno wani mai sharhi kan ayyukan tsaro musamman abinda ya shafi hare haren kungiyar Boko Haram a jihar.

Saurari muhawarar da Haruna Dauda Bi'u ya jagoranta

please wait

No media source currently available

0:00 0:12:37 0:00


Facebook Forum

XS
SM
MD
LG