WASHINGTON D.C. —
Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon, zai kawo muku ci gaban muhawarar da aka fafata tsakanin mai goyon bayan mataimakiyar shugaban kasar Amurka Kamala Harris ta jam'iyyar Democrat da mai goyon bayan tsohon shugaban Amurka Donald Trump na jam'iyyar Republican.
Saurari shirin cikin sauti:
Embed
A Yada
The code has been copied to your clipboard.
The URL has been copied to your clipboard
No media source currently available
Shiga Kai Tsaye
Dandalin Mu Tattauna