Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Tunawa Da Ranar 12 Ta Watan Yuni A Abuja

Biyo bayan ayyana ranar 12 ta watan Yuni a matsayin ranar dimokradiya a Najeriya da gwamnatin Burai ta yi, mutane na ci gaba da yin muhawara

Wata kungiya dake da'awar kishin kabilun Najeriya 372 ta shirya taron tunawa da ranar 12 ga watan Yuni jiya a Abuja.
Shugaban taron Muhammad Saidu Mai Dalailu ya yaba da matakin da gwamnatin Buhari ta dauka saboda a cewarsa an yayyafa wa zuciyar wasu ruwan sanyi akan zafin da suka sha ji tun shekarar 1993.
Sai dai kuma akwai wadanda suke ganin siyasa ce kawai shugaba Buhari da jam'iyyarsa suka yi domin tabbatar da samun kuri'un al'ummar kudu maso yamma a zaben 2019

Domin Kari

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG