Accessibility links

Tunisia ta Yi Zaben Fidda Gwani na Shugaban Kasa, Disamba 21, 2014

Dan takarar shugaban kasa Baji Caid Essebsi yana jefa tashi kuri'ar.

Jiya Lahadi aka yi zaben fidda gwani na shugaban kasa a Tunisia, a kuri'ar da ake kallo a zaman mai muhimmanci a yunkurin da kasar take yi na komawa bin tafarkin demokuradiyya.
Bude karin bayani

Tunisia ta yi zaben fidda gwani na shugaban kasa, Disamba 21, 2014
1

Dan takarar shugaban kasa Baji Caid Essebsi yana jefa tashi kuri'ar, Disamba 21, 2014.
2

Dan takarar shugaban kasa Moncef Marzouki a Tunis, Disamba 21, 2014.
3

4

Domin Kari

XS
SM
MD
LG