Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

UNICEF Ta Ce Kashi 70 Cikin 100 Na Yaran Makaranta A Najeriya Ba Sa Samun Ingantaccen Ilmi

UNICEF Ta Ce Kashi 70 Cikin 100 Na Yaran Makaranta A Najeriya Ba Sa Samun Ingantaccen Ilmi
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:12 0:00

Kwararru a fannin ilimi a Najeriya sun nuna bukatar gwamnati ta bunkasa bangaren ilimi na kasar, bayan ikirarin UNICEF akan cewa kashi 70 cikin 100 na yaran makaranta ba sa samun ilimi mai inganci.

XS
SM
MD
LG