Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Magoya Bayan Mohammed Morsi Da 'Yan Hamaya Sun Kara Misra

Bangaren dake goyon bayan gwamnatin nadin soji da bangaren mai kishin Islama Shugaba Mhammed Morsi da sojoji suka hambarar sun fantsama kan tituna a kasar ranar Lahadi yayin da ake bikin tunawa da yakin baya bayan nan da aka yi da Israila ya rikide zuwa arangama tsakanin bangarorin biyu.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG