Accessibility links

BIDIYO: Ra'ayoyin Shugabannin Addini Da Na Matasa Kan Sabon Fim Game Da Boko Haram


Shugabannin Addini da Na Kungiyoyin Matasa Sun Kalli Majigin VOA Akan Boko Haram a Abuja.Wadanda suka kalli majigin sun hada da Shaikh Abdullahi Bala Lau shugaban IZALA da Rabaran Musa Asake, sakataren kungiyar kiristocin Najeriya.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG