Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: A Benin, Masu Zanga Zangar Adawa Da Shugaba Patrice Talon Sun Kafa Shingayen Tare Hanyoyi A Garin Toui Da Ke Tsakiyar Kasar

VOA60 AFIRKA: A Benin, Masu Zanga Zangar Adawa Da Shugaba Patrice Talon Sun Kafa Shingayen Tare Hanyoyi A Garin Toui Da Ke Tsakiyar Kasar
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

A Benin, yayin da ake shirin gudanar da babban zabe, masu zanga zangar adawa da Shugaba Patrice Talon sun kafa shingayen tare hanyoyi a garin Toui da ke tsakiyar kasar. Ana ganin cewa Talon zai lashe wa'adi na biyu a ranar 11 ga wanan watan na Afrilu.

Dubi ra’ayoyi

XS
SM
MD
LG