Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: A Jamhuriyar Nijar Jami'an Hukumar Zaben Na Ci Gaba Da Kilga Kuri'u Zagaye Na Biyu

VOA60 AFIRKA: A Jamhuriyar Nijar Jami'an Hukumar Zaben Na Ci Gaba Da Kilga Kuri'u Zagaye Na Biyu
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

A Jamhuriyar Nijar jami'an hukumar zaben ke ci gaba da kilga kuri'u zagaye na biyu na zaben shugaban kasar tsakanin Mohamed Bazoum da kuma Mahaman Ousman. Wannan kuma na zuwa ne bayan mutuwar mambobi 7 na hukumar inda motarsu ta taka wani bam dake kan hanya.

XS
SM
MD
LG