Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: A jamhuriyar Nijar, wasu mayaka sun kashe sojoji 71 a wani kazamin hari a garin Inates

VOA60 AFIRKA: A jamhuriyar Nijar, wasu mayaka sun kashe sojoji 71 a wani kazamin hari a garin Inates
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

A jamhuriyar Nijar, Bayan da mayaka suka kashe sojoji 71 a wani kazamin hari da suka kai a wani sansanin sojin kasar da ke kusa da iyakarta da Mali, wani mai Magana da yawun rundunar y ace wannan shi ne hari mafi muni da aka taba kaiwa kan rundunar sojin ta Nijar.

XS
SM
MD
LG