Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: A Kasar Kenya, Daruruwan Masu Zanga Zanga Ne Suka Mamaye Titunan Nairobi Babban Birnin Kasar Don Nuna Bacin Ran Su

VOA60 AFIRKA: A Kasar Kenya, Daruruwan Masu Zanga Zanga Ne Suka Mamaye Titunan Nairobi Babban Birnin Kasar Don Nuna Bacin Ran Su
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

A kasar Kenya, daruruwan masu zanga zanga ne suka mamaye titunan da ke wajen babban birnin kasar Nairobi yau juma’a don nuna bacin ran su bayan da jami’ai suka rusa musu gidaje da kantuna da ake zargin akan filin gwamnati aka gina.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG