Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: Shugaban Kasar Iran Hassan Rouhani Yayi Kashedi Ga Mummunar Sakamako Idan Aka Ci Gaba Da Dora Haramcin Makamai A Kan Tehran,

VOA60 DUNIYA: Shugaban Kasar Iran Hassan Rouhani Yayi Kashedi Ga Mummunar Sakamako Idan Aka Ci Gaba Da Dora Haramcin Makamai A Kan Tehran,
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

A kasar Iran, shugaba Hassan Rouhani yayi kashedi ga mummunar sakamako idan aka cigaba da dora haramcin makamai a kan Tehran, bayan shugaba Trump yayi watsi da yarjejejniyar nukiliya.

XS
SM
MD
LG