Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: A Najeriya iyaye sun gudanar da addu’o’i bayan da 'yan bindiga suka sace daruruwan dalibai a Katsina, da wasu sauran labarai

VOA60 AFIRKA: A Najeriya iyaye sun gudanar da addu’o’i bayan da 'yan bindiga suka sace daruruwan dalibai a Katsina, da wasu sauran labarai
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

VOA60 AFIRKA: A takaitattun labaran Afirka na yau a Najeriya iyaye sun gudanar da addu'o'i na neman dawo da 'yayansu bayan da wasu 'yan bindiga suka sace daruruwan dalibai a jihar Katsina, da wasu sauran labarai.

XS
SM
MD
LG