Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: A Nijar, Jami'ai sun ce akalla bakin haure 250 daga Najeriya, da Ghana, da Burkina Faso ne za’a kebe su na kwanaki 14

VOA60 AFIRKA: A Nijar, Jami'ai sun ce akalla bakin haure 250 daga Najeriya, da Ghana, da Burkina Faso ne za’a kebe su na kwanaki 14
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

A Nijar, Jami'ai sun ce akalla bakin haure 250 daga kasashe da suka hada da Najeriya, da Ghana, da Burkina Faso suna jiran a yi jigilar su zuwa birnin Agadez na kasar inda za’a kebe su na kwanaki 14 bayan masu fasakwauri sun watsar da su.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG