Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: A Senegal Shugaba Macky Sall Ya Ba Da Sanarwa Ta Gidan Talabijin Cewa Za a “Sassauta” Wasu Dokokin Da Aka Kafa Na Coronavirus

VOA60 AFIRKA: A Senegal Shugaba Macky Sall Ya Ba Da Sanarwa Ta Gidan Talabijin Cewa Za a “Sassauta” Wasu Dokokin Da Aka Kafa Na Coronavirus
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

A Senegal inda shugaba Macky Sall ya ba da sanarwa ta gidan talabijin cewa za a “sassauta” wasu dokokin da aka kafa na Coronavirus.

XS
SM
MD
LG