Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: A Tunisiya Jami’ai Na Ci Gaba Da Yin Bincike Domin Neman Sanin Ko Wanene Ke Bayan Hare-haren Kunar Bakin Wake Guda Biyu

VOA60 AFIRKA: A Tunisiya Jami’ai Na Ci Gaba Da Yin Bincike Domin Neman Sanin Ko Wanene Ke Bayan Hare-haren Kunar Bakin Wake Guda Biyu
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

A Tunisiya jami’ai ke ci gaba da yin bincike domin neman sanin ko wanene ke bayan hare-haren kunar bakin wake guda biyu da suka kashe dan sanda daya da raunata wasu mutane 8 da suka hada da yan sanda.

XS
SM
MD
LG