Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: Iran Ta Kakkabo Wani Jirgin Saman Amurka Mara Matuki


VOA60 DUNIYA: Iran Ta Kakkabo Wani Jirgin Saman Amurka Mara Matuki
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Iran ta kakkabo wani jirgin saman Amurka mara matuki a wani lamari da jami’an kasar su ka ce ya faru a sararin samaniyar yankin Iran amma jami’an Amurka sun ce a wani sararin samaniyar kasa-da-kasa lamarin ya auku.

XS
SM
MD
LG