Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: An ci gaba da zanga-zanga inda 'yan Najeriya ke nuna adawa da cin zarafin mutane da 'yan sanda keyi, da wasu sauran labarai.

VOA60 AFIRKA: An ci gaba da zanga-zanga inda 'yan Najeriya ke nuna adawa da cin zarafin mutane da 'yan sanda keyi, da wasu sauran labarai.
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

VOA60 AFIRKA: A takaitattun labaran Afirka na yau, an ci gaba da zanga-zanga a rana ta shida inda 'yan Najeriya ke nuna adawa da cin zarafin mutane da 'yan sanda keyi. Mutum daya ya mutu yayi arangama tsakanin 'yan sanda da masu zanga-zangar ranar Litinin, da wasu sauran labarai.

XS
SM
MD
LG