Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: Ana ci gaba da kirga kuri'u a zaben da ake ta gardamma akai na bitar kundin tsarin mulkin Guinea da zaben majalissar dokoki

VOA60 AFIRKA: Ana ci gaba da kirga kuri'u a zaben da ake ta gardamma akai na bitar kundin tsarin mulkin Guinea da zaben majalissar dokoki
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Guinea: Ana ci gaba da kirga kuri'u a zaben da ake ta gardamma akai na bitar kundin tsarin mulkin kasar Guinea da zaben majalissar dokoki bayan da aka kashe wani mutum daya, wasu kuma da dama suka raunata yayin da 'yan sanda suka harba borkonon tsohuwa a lokacin wani rikicin da masu zanga-zanga.

XS
SM
MD
LG