Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: Adadin mutanen da aka tabbatar sun kamu da cutar COVID-19 a fadin duniya ya kai 294,110

VOA60 DUNIYA: Adadin mutanen da aka tabbatar sun kamu da cutar COVID-19 a fadin duniya ya kai 294,110
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Duniya: Adadin mutanen da aka tabbatar sun kamu da cutar COVID-19 a fadin duniya ya kai dubu-dari-biyu-da-casa’in-da-hudu-dari-daya-da-goma (294,110) yayin da adadin wadanda suka mutu ya kai dubu-goma -sha-biyu-da-dari-tara-da-araba’in-da-hudu (12,944) ya zuwa daren jiya Lahadi

XS
SM
MD
LG