Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: Fim Din Cook Off Na ‘Yan Zimbabwe Na Labarin Wata Mata Wadda Ya Samu Karbuwa a Lokacin Gasar Girki, Ya Sanu Shiga A Netlix

VOA60 AFIRKA: Fim Din Cook Off Na ‘Yan Zimbabwe Na Labarin Wata Mata Wadda Ya Samu Karbuwa a Lokacin Gasar Girki, Ya Sanu Shiga A Netlix
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

Fim din Cook Off na ‘yan Zimbabwe na labarin wata mata wadda ya samu karbuwa a lokacin gasar girki, shirin da aka haska a Netflix ranar Litinin, fitowar sa da ake fatan zai taimakawa karamar masana’antar fim din kasar ta samu masu kallo da yawa a duniya.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG