Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: Jami'ai a DR Kongo sun sannar da kawo karshen barkewar Ebola da ta halaka mutane 55 a cikin wata 6, da wasu sauran labarai

VOA60 AFIRKA: Jami'ai a DR Kongo sun sannar da kawo karshen barkewar Ebola da ta halaka mutane 55 a cikin wata 6, da wasu sauran labarai
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

VOA60 AFIRKA: A takaitattun labaran Afirka na yau jami'ai a Jamhuriyar Demokradiyar Kongo sun sannar da kawo karshen barkewar annobar Ebola ta baya bayan nan wacce ta halaka mutane 55 a cikin wata shida, da wasu sauran labarai.

XS
SM
MD
LG