Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: Magoya Bayan Shugaban ‘Yan Shi'a Da Aka Tsare, Sun Yi Arangama Da Jami'an Tsaro

VOA60 AFIRKA: Magoya Bayan Shugaban ‘Yan Shi'a Da Aka Tsare, Sun Yi Arangama Da Jami'an Tsaro
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Najeriya: A Ranar Talata, magoya bayan shugaban ‘yan Shi'a da aka tsare, sun yi arangama da jami'an tsaro a kusa da majalisar dokokin Najeriya a wani sabon rikicin da ya barke tsakanin ‘ya’yan kungiyar da hukumomin kasar.

XS
SM
MD
LG