Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: Najeriya, Wacce Ita Ce Kasa Mafi Karfin Tattalin Arziki A Afirka, Ta Shiga Yarjejeniyar Kasuwancin Nahiyar Tare Da Kasar Benin

VOA60 AFIRKA: Najeriya, Wacce Ita Ce Kasa Mafi Karfin Tattalin Arziki A Afirka, Ta Shiga Yarjejeniyar Kasuwancin Nahiyar Tare Da Kasar Benin
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Najeriya, wacce ita ce kasa mafi karfin tattalin arziki a Afirka, ta shiga yarjejeniyar kasuwancin nahiyar tare da Jamhuriyar Benin. Yanzu haka, Eritrea ce kadai ba ta shiga yarjejeniyar ba wacce masana suka ce za ta iya samar da hanyoyin kasuwanci da kudinsu zai kai dala biliyan 3.4.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG