Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: Shugaba Vladimir Putin Ya Ce Lalai Ne Wani Jirgin Ruwan Soja Dake Karkashin Teku Dake Dauke Nukiliya Ya Kama Da Wuta

VOA60 DUNIYA: Shugaba Vladimir Putin Ya Ce Lalai Ne Wani Jirgin Ruwan Soja Dake Karkashin Teku Dake Dauke Nukiliya Ya Kama Da Wuta
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Shugaban kasar Rsaha Vladimir Putin ya ce lalai ne wani jirgin ruwan soja dake karkashin teku dake dauke nukiliya ya kama da wuta, ya yi sanadiyar mutuwar mai’aikatan jirgin su 14, amma yace jirgin bai yi muguwar lalacewa.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG