Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: Wata Kotu a Guinea Ta Yi Watsi da Karar Wasu Shugabannin Jam’iyyun Adawa Su 8 Da Aka Zarga da Shirya Zanga Zanga

VOA60 AFIRKA: Wata Kotu a Guinea Ta Yi Watsi da Karar Wasu Shugabannin Jam’iyyun Adawa Su 8 Da Aka Zarga da Shirya Zanga Zanga
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Wata kotu a Guinea ta yi watsi da karar wasu shugabannin jam’iyyun adawa su 8 da aka zarga da shirya zanga zangar kin jinin yinkuri shugaba Alpha Conde na sake neman wa’adin shugabanci karo na 3, bayan da wani sabon rikici ya barke a birnin Conakry.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG