Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: Rundunar sojin Habasha ta zargi shugabar Hukumar Lafiya ta Duniya da kokarin samar da makamai ga Tigray da wasu sauran labarai

VOA60 AFIRKA: Rundunar sojin Habasha ta zargi shugabar Hukumar Lafiya ta Duniya da kokarin samar da makamai ga Tigray da wasu sauran labarai
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

VOA60 AFIRKA: A takaitattun labaran Afirka na yau rundunar sojin Habasha ta zargi shugabar Hukumar Lafiya ta Duniya da kokarin samar da makamai da kuma taimako na diflomasiya ga babbar jami'iyya a Tigray wacce ka fada da sojojin gwamnati, da wasu sauran labarai.

XS
SM
MD
LG