Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: Shugaban Kasar Senegal Macky Sall, Ya Dage Dokar Ta Baci Da Ta Fitan Dare A Yau Talata

VOA60 AFIRKA: Shugaban Kasar Senegal Macky Sall, Ya Dage Dokar Ta Baci Da Ta Fitan Dare A Yau Talata
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

A Senegal a wani jawabin telebijin jiya Litinin, shugaba Macky Sall, ya sanar da dage dokar ta baci da ta fitan dare a yau Talata, wasu matakan dakile yaduwar COVID-19 da kuma saukar jiragen kasa da kasa a ranar 15 ga watan Yuli.

XS
SM
MD
LG