Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: Kanfanin Dillancin Labaran A.P Ta Bada Rahotan Cewa Hukumomin Chana Na Tilasta Yiwa Matan Kabilar Uighur Aikin Hana Haihuwa

VOA60 DUNIYA: Kanfanin Dillancin Labaran A.P Ta Bada Rahotan Cewa Hukumomin Chana Na Tilasta Yiwa Matan Kabilar Uighur Aikin Hana Haihuwa
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

CHINA: Kanfanin dillancin labaran Associated Press ta bada rahotan hukumomin Chana na tilasta yiwa matan kabilar Uighur aikin hana haihuwa da ma sauran kananan kabilu, a wani yunkuri na rage yawan karuwar kananan kabilu, tare da baiwa ‘yan kabilar Han da ke da yawa, kwarin gwiwar kara haihuwa

XS
SM
MD
LG