Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: A yau Juma’a, Britain ta fice daga Tarayyar Turai


VOA60 DUNIYA: A yau Juma’a, Britain ta fice daga Tarayyar Turai
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

A yau Juma’a, Britain ta fice daga Tarayyar Turai, yayin da jama’a ke bayyana ra’ayoyi mabanbanta, lamarin da ake ganin ya shigar da Burtaniya da kungiyar at EU cikin wani yanayi na rashin tabbas.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG