Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA:'Yan Sanda A Arewacin Najeriya Sun Kubutar da Wasu samari Sama Da 300 Daga Wata Makarantar Kwana Ta Islama

VOA60 AFIRKA:'Yan Sanda A Arewacin Najeriya Sun Kubutar da Wasu samari Sama Da 300 Daga Wata Makarantar Kwana Ta Islama
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

'Yan sanda a arewacin Najeriya sun kubutar da wasu samari sama da 300 daga wata makarantar kwana ta islama, inda aka ba da rahoton cewa an daure su da kuma lalata da su. An ceto su ne ranar Talata a yankin Daura, bayan da wasu daliban suka tsere suka sanar da ‘yan sanda.

XS
SM
MD
LG