Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: Wata Kungiyar ‘Yan Shi’a A Najeriya Ta Yi Allah Wadai Da Umarnin Wata Kotu Da Ya Ba Gwamnati Damar Haramta kungiyar

VOA60 AFIRKA: Wata Kungiyar ‘Yan Shi’a A Najeriya Ta Yi Allah Wadai Da Umarnin Wata Kotu Da Ya Ba Gwamnati Damar Haramta kungiyar
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Nigeria: Wata kungiyar ‘yan Shi’a a Najeriya ta yi Allah wadai da umarnin wata kotu da ya ba gwamnati damar haramta kungiyar bisa dalilai na “ ta’addanci ” bayan wata mummunar zanga-zanga a babban birnin kasar.

XS
SM
MD
LG