Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: Za a yi zaben shugaban kasa a Tunisia jibi Lahadi


VOA60 AFIRKA: Za a yi zaben shugaban kasa a Tunisia jibi Lahadi
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Za a yi zaben shugaban kasa a Tunisia jibi Lahadi. ‘Yan takarar shugaban kasa sun yi wata muhawara a karon farko a farkon watan nan, inda suka tattauna batutuwa ciki har da tattalin arziki da tsattsauran ra’ayin addinin Islama.

XS
SM
MD
LG