Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: A Sudan, Sojojin Da Ke Mulkin Kasar Na Bukatar Kafa Shari'a


VOA60 AFIRKA: A Sudan, Sojojin Da Ke Mulkin Kasar Na Bukatar Kafa Shari'a
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

A kasar Sudan kuma, jiya Talata sojojin da ke mulkin kasar sun ce suna so sabon fannin shari’ar kasar ya zama bisa tafarkin musulinci, bayan sun kwaskware daftarin da shugabanin 'yan adawa na fararar hula ya gabatar.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG