Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: A Amurka Masu Zanga-zanga Sun Yi Maraba Da Tuhumar 'Yan Sanda 3 Da Laifi Bisa Alaka Da Mutuwar Bakar Fata George Floyd

VOA60 DUNIYA: A Amurka Masu Zanga-zanga Sun Yi Maraba Da Tuhumar 'Yan Sanda 3 Da Laifi Bisa Alaka Da Mutuwar Bakar Fata George Floyd
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Amurka Masu zanga-zanga suka yi maraba da tuhumar 'yan sanda 3 da laifi bisa alaka da mutuwar bakar fata George Floyd, kana sun cigaba da zanga-zanga don neman a yi gyara ga tsarin shari'a.

XS
SM
MD
LG