Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: A Isra'ila, Al'ummar Kasar Baki Daya Ta Yi Shiru Na Minti Biyu Domin Tunawa Da Wadanda Aka Kashe (Holocaust)

VOA60 DUNIYA: A Isra'ila, Al'ummar Kasar Baki Daya Ta Yi Shiru Na Minti Biyu Domin Tunawa Da Wadanda Aka Kashe (Holocaust)
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

A Isra'ila, al'ummar kasar baki daya ta yi shiru na minti biyu domin tunawa da kuma karrama yahudawa miliyon 6 da aka kashe sanadiyyar kishan kiyashi da ake kira Holocaust.

XS
SM
MD
LG