Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: A New Zealand Firai Minita Jacinda Ardern ta dage zaben kasar da wata daya zuwa 17 ga watan Oktoba

VOA60 DUNIYA: A New Zealand Firai Minita Jacinda Ardern ta dage zaben kasar da wata daya zuwa 17 ga watan Oktoba
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

A New Zealand Firai Minita Jacinda Ardern ta dage zaben kasar da wata daya zuwa 17 ga watan Oktoba, yayin da har yanzu birnin Auckland ke cikin dokar kulle, saboda Korona.

XS
SM
MD
LG