Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: A Rasha, Shugaba Vladmir Putin Da Wasu Mutane Dubu 14 Sun Yi Bukin Ranar Nasara A Wani Fareti A Moscow

VOA60 DUNIYA: A Rasha, Shugaba Vladmir Putin Da Wasu Mutane Dubu 14 Sun Yi Bukin Ranar Nasara A Wani Fareti A Moscow
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

A Rasha, shugaba Vladmir Putin da wasu mutane dubu 14 sun yi bukin Ranar Nasara a wani fareti a Moscow, wanda aka shriya yi tara ga watan Mayu. Faretin na zuwa kafin wani babban zaben kundin tsarin mulkin kasar da ka iya ba Putin sake yin wa’adin shugabanci sau biyu.

XS
SM
MD
LG