Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: A Spain a yau litinin kasar ta samu mutum 500,000 da suka kamu da Koronavirus

VOA60 DUNIYA: A Spain a yau litinin kasar ta samu mutum 500,000 da suka kamu da Koronavirus
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

A Spain a yau litinin kasar ce ta farko a kasashen turai da aka samu mutum 500,000 da suka kamu da Korona. Ma'aikatar lafiya ta ce an samu karin wadanda aka kwantar a sibiti masu dauke da cutar.

XS
SM
MD
LG