Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: An Sami Fashewar Sinadarai A Masana’antu Dake Kusa Da Birnin Venice Na Italiya

VOA60 DUNIYA: An Sami Fashewar Sinadarai A Masana’antu Dake Kusa Da Birnin Venice Na Italiya
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

An sami fashewar sinadarai a masana’antu dake kusa da birnin Venice na Italiya in da hayaki da wuta suka tashi, abinda ya sanya hukumomi sukayi kira ga jama’a su kasance a gida, su rufe dakunansu da tagoginsu.

XS
SM
MD
LG