Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: An tabbatar da cewa Yarima Charles, mai jiran gadon sarautar Birtaniya, yana dauke da cutar coronavirus

VOA60 DUNIYA: An tabbatar da cewa Yarima Charles, mai jiran gadon sarautar Birtaniya, yana dauke da cutar coronavirus
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

A Birtaniya, an tabbatar da cewa Yarima Charles, mai jiran gadon sarautar Birtaniya, yana dauke da cutar coronavirus, gidan sarautar suka bayyana haka a yau Laraba. Charles, babban dan Sarauniya Elizabeth, yana da shekaru 71 da haihuwa.

XS
SM
MD
LG