Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: Wani Mutum Mai Shekaru 51 Ya Bude Wuta A Lardin Nova Scotia Na Kasar Canada Ranar Lahadi, Ya Kashe Mutane 16

VOA60 DUNIYA: Wani Mutum Mai Shekaru 51 Ya Bude Wuta A Lardin Nova Scotia Na Kasar Canada Ranar Lahadi, Ya Kashe Mutane 16
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Wani mutum mai shekaru 51 ya bude wuta a lardin Nova Scotia na kasar Canada ranar Lahadi, inda ya kashe mutane 16, cikinsu har da wata ‘yar sanda. Jami'ai sun ce wanda ake zargi da bude wutar ya mutu.

​
XS
SM
MD
LG